Blogs » Other » NUNA CIKAR MUTUM

NUNA CIKAR MUTUM

  • KO KUN SAN KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA SU KE NUNA CIKAR MUTUM ??

    NAZARI NA WANNAN DARE

    CIKEKKEN MUTUM SHI NE WANDA .........

    1:- boye talaucinka har mutane sufara tunanin kai me arzikine

    2:- boye damuwarka akan avinda akayi maka har mutane sufara tunanin wannan abin bai dameka ba

    3:- danne bacin ranka a inda aka bata maka rai har mutane sufara tunanin duk a bind a za ayi maka ba zai taba damunkaba

    4:- yin fara a ga kowa har mutane sufara tunanin bakayin fishi

    5:- zamo na kowa har mutane su fara tunanin baka da abokin fada

    6:- kataimaki duk Wanda kake tare dashi har mutane su dinga Neman taimako a wurinka

    7:- kayanka ya zamo na kowa koda kayan kowa bai zamto nakaba ta hakane mutane zasuji dadin zama da kai

    8:- ka zamto mai kawar da kai a kayan wani har mutane su fara tunanin rayuwar duniya bata damekaba .

    Mukasance masu hakuri da junanmu domin idan mun mutu musamu kyakkyawan karshe
    Ubangiji Allah kasa mu dace kasa mugama da duniya lafiya .

Comments

0 comments